Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Sami Approve Daga Nirsal
Shirin bayar da Rance kudi marar ruwa wato non-interest loan Wanda babban bankin Nigeria ke jagoranta ta hannun Nirsal microfinance bank da akayi launching ranar 27 ga watan August na shekarar 2021
Tsari ne da za a bada rancen kudade wa mutanen domin inganta rayuwar su
Bashin kudin zai kasance Babu kudin ruwa a cikin sa
Wanda a shekara daya data gabata mutane da yawa sun samu sakon amincewa daga Rance kudin da suka naima
An sanar da sune ta hanyar sms wato message na waya Amma har Yanzu sunji shiru vendor nasu Basu Kira su ba domin maganar karban kayan su or kudin su
To yanzu nirsal sun fitar da sanarwa game da Wanda hakan ta kasance da su
Duk Wanda yaga anyi approve Nasa Amma har yanzu yaji shiri Bai ga Kiran vendor nasa ba
Hakan ya farune sakamakon matsala da ya samu wajen accepted Loan offer nasa
Saboda Bai cika wasu ka’idojin karbar ba
Amma sun bayyana cewa Nan da wata 6 mutum Zai iya sake Neman bashin.
Also Read: Rundunar Sojan Kasa Da Sojan Sama Na Nigeria Suna Daukar Sabbin Ma’aikata