News
Hukumar Shirya Jarrabawar Jamb Ta Sanya Ranar Da Za a Fara Sayar Da Jamb
Sponsored Links
hukumar shirya jarrabawar jamb (Join Admission And Matriculation Board)
ta Sanya ranar Fara rigistar jarrabawar jamb na shekarar 2022/2023
Bayan daukar lokaci da hukumar tayi tana duba lokacin da yadace.
Hukumar ta Sanya ranar 18/2/2022 ya zamo ranar da za a Fara rigistar UTME a duk fadin kasar Nan.
inda hukumar ta sake tabbatar da cewa za a Fara zana jarrabawar ranar 17/4/2022. a duk santocin da hukumar ta Basu izinin yi.
Sponsored Links