Advertisment
News

INNALILLAHI WA’INNAILAY RAJ’UN:- ANKAMA WANI DATTIJO DAYIWA DIYAR MATAR SA FYADE YAR SHEKARA 3

Sponsored Links
Wannan mutumin da kuke ga photon sa a farkon post din Nan an kamashi ne da laifin aikata mummunan alfasha 
Sunan sa Ali lawan Yana da zama a anguwar doya take cikin garin kirfi jihar bauchi
Ya auri wata Mata bazawara inda matar tana da karamar yarinya Yar shekara 3 Wanda matar ta tare da yarinyar tata gidansa 
Kunga kenan yarinyar zata kasance kamar Yar sa
Kwanakin baya da suka wuce ranar lahadi 9 ga wata January 2022 da misalin karfe 6 na yamma sai ya umarci matar sa da tabashi tabarma zai zauna Nan kuwa matar ta kawo Masa tabarma inda Daman suna tare da yarinyar Tana hannunsa 
Bayan ta kawo Masa ya kwantar da yarinyar a tabarmar Sai matar tabar wajen chan anjima kadan sai ta Zo wajen ai kuwa tana zuwa ta Tarar da yarinyar ta tana cikin wani mawuyacin Halin inda ta Tarar da yarinyar tana amai ga jini Yana zuba a jikin ta tana duba gaban yarinyar sai taga an fasa Mata gaba sosai wato dai anyiwa yarinyar ta fyade
Nan take ta dauki yarinyar ta sukaje police station na karamar hukumar kirfi taje ta shigar da report din case din 
Bayan ta shigar da report ne Yan sanda suka Zo suka Kama Ali wato mijin nata
Inda ita Kuma suka tafi asibiti likitoci sunyi bincike Kan yarinyar sun tabbatar da Ali  ya Mata fyade
Yanzu Haka Ali Yana sashen binciken manyan laifuka na jihar bauchi  wato state ciid  bayan Gama bincike za a Mika shi zuwa koto
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button