Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Karbi Bashin Kudi Na Nirsal Bank
Kamar Yadda kuka sani gwamnatin tarayya ta Najeriya ta bude shafin bayar da Rance kudade ta hannun bankin microfinance bank wato Nirsal
Bayar da Rancen Kudin an dauki shekaru anayi Wanda zuwa yanzu tuni bank din suka Fara karbar rancen kudin su ga Wanda suka bawa Rance kudin
Yayin da mutane da yawa sun Sami karban rancen kudaden Nan inda wasu suka Sami 450k,350k,250k,150k and others amount
Wanda a dokar karban wannan Rancen Kudin tsawon shekara biyu ne zakadawo da shi
Amma har izuwa yanzu wannan Lokacin dai babu tabbacin cewar da Gwamnati zata wannan kudin domin alamu sun nuna babu Wanda ya biya wannan kudin
Idan dai mutane Basu manta ba an bada wannan tallafin bashin har sau biyu yayida a yanzu ake mataki na uku wajen bayar da tallafin Amma har yanzu shiru ake ji wajen fadowar wannan kudin
To a wasu labarai da muke samu da muke jinsu,
Wanda bamu Gama tabbatar da su ba,
Amma muna ganin zasu iya zama gaskiya.
Mun Fara Jin jita jitar cewar wadanda sukaci wannan kudin sunci sunci banza baza su biya ba.
A yadda Muka Samu wannan bayani,
Bayanin Yana Kuma magana har Ila yau akan cewar duk wani bashi da Gwamnati ta bayar tana yafe shine ga Al’ummar ta
To Jin wannan Labarin yasa muka kawo Muku shi Amma saboda rashin tabbas da muke da shi Akan sa kadda kasan hakan a zuciyar ka ka banzatar abinda ya rage maka na kudin Nirsal ko kudin da kake Tarawa Wanda zaka Basu kudin su
A shawarance kawai kaci gaba da jiya wannan kudin tare da tsammanin cewar zasu iya bukatar wannan kudin nasu a kowane lokaci
Haka idan sunce sun yafe kaci banza sai kaci gaba da harkokin ka.
To a takaice dai wannan shine takaitaccen wannan shine Sanarwa da Muka samo Muku inda muke fatan Allah yasa abida ake hasahe na gwamnatin tarayya ta yafewa Yan kasa wannan bashin ya zama gaskiya
Saboda Wanda Suka Sami wannan bashin su rage matsin da akejinsa a kasar Nan
Kasance da Shafin GinSau domin samun ingantattun bayanai Akan Abubuwan da suke tafiya Akan duk wani tallafi ko Rance kudade da ake bayarwa a kasar Nan
Fatan alkhairi
Also Read: Sir Ahamadu Bello Foundation Zasu Bayar Da Tallafin Karatu