Advertisment
News

An Rufeyin Register Katin Zabe (Voter’s Card)

Sponsored Links

Inec ta rufe register katin zaben (voter’s card)

Hukumar kula da harkokin zabe ta nigeria inec ta rufe register zabe a ranar 1/08/2022

Wanda Daman tuni kafin lokacin hukumar ta wallafa ranar 1 ga watan August zata rufe Register

Sai dai Bayan rufe register Yan nigeria da dama sunyita korafi Kan rashin mallakar katin zaben
Bayan sunga hukumar ta rufe register Katin zaben

Hukumar kula da harkokin zabe ta kasa ta rufe register zabe ne a ranar 1 gawatan August

Tun a watan June na 2021 ne INEC ta fara aikin yin register katin zaben ga Yan kasar sai dai duk da lokacin da aka dauka anayi hakan baisa kowa ya Mallaki katin zaben ba

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button