Advertisment
notice

Abubuwan da ake bukatar aje dasu Wajen physical screening na Npower 2022

Sponsored Links

Abubuwan da ake bukatar aje dasu Wajen physical screening na Npower

Kamar yadda hukumar nasims ta fitar akwai abubuwan da ake bukatar duk wani Wanda ya samu aikin Npower a batch C stream 2 daya kokarta yaje dasu Wajen physical screening duk Wanda ya kasance baya da wadannan abubuwan to baza’a tantancewa Shiba a Wajen physical screening hakan na nufin zai iya rasa wannan aikin na Npower.

Wadannan abubuwan sun kasance kamar haka:-

  1. Reference identification number, ga dukkan Wanda ya cike wannan aikin na Npower Yana da reference identification number itace wacce aka fiddata a takadar tana farawa ne NPWR/2020/00007543 da sauransu.
  2. Valid means of identification, kamar NIN number national I’d card wato katin Dan kasa.
  3. Academic credentials, takardun makarantun da aka samu.
  4. Educational credentials/ Degree takardun certificate na Gama makaranta.
  5. NYSC Discharge certificate for graduate program, ga Wanda suka gama karatun digiri.
  6. State of origin certificate.
  7. Print your BVN detail, Bayan jikin BVN.
  8. Passport photographe kananun hoto.
  9. Npower deployment letter print out with your reference number.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button