News
Hukumar Kwastam Ta Najeriya Ta Sanar da Ranar Fara Horar da Sababbin Jami’ai
Sponsored Links
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NSC) ta sanar da ranar da za ta fara horar da sababbin jami’anta da aka gama tantancewa. Za a fara horon ne ranar Litinin, 10 ga watan Janairu, 2022, a makarantar horarwa dake Kano da kuma Jihar Lagos.
Za a bada horo ga masu matsayi na 03, 04 da 06 a makarantar horarwa dake Goron Dutse, Kano, yayin da za a bada horo ga masu matsayi na 08 a Ikeja, Lagos. Kowa ya tabbatar ya halarci wurin horon a ranar da aka sanar.
Allah ya bada sa’a.
Also Read: Miliyoyin Masu Neman Rancen NIRSAL Microfinance Bank Sun Yi Mamakin Jinkirin Bayar da Rance
Sponsored Links