Advertisment
News

Ana Fara Biyan N-Power Batch C (Stream 1) Karshen Oktoba

Sponsored Links

Masoya N-Power Batch C (Stream 1), muna godiya sosai da irin hakurin da kuka yi da rashin biyan albashi. Ko da ba mu kawo sabuntawa ba dangane da biyan bashin, imanin ku ya kasance mara girgiza. Muna farin cikin sanar da ku cewa an fara aiwatar da biyan kuɗin watan Oktoba. Yayin da kuke jiran albashin ku, sun kara tabbatar mana cewa insha Allahu matsalar rashin biyan albashi akan lokaci ta zo karshe.

Muna godiya da hakuri da imanin ku da kuka nuna mana. Da mutumcin da kuka kiyaye, ku ci gaba da ba mu hadin kai, muna godiya.

Yanzu kam N-Power sun fara saka albashi a dashboard din mutane. Zaku iya zuwa ku duba dashboard din ku domin ganin ko sun saka maka. Amma fa yanzu ba kowa suka sakawa ba, suna kan aikin sakawa ne.

Also Read: Hukumar Kwastam Ta Najeriya Ta Sanar da Ranar Fara Horar da Sababbin Jami’ai

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button