Advertisment
News

Ina masu son karatu a kasa Mai tsarki wato kasar saudiya ga dama ta samu

Sponsored Links
Ina masu sha’awar karatu a kasar Saudiyya ga wata dama ta
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan nasara a rayuwa
A yau muna tafe da bayani Akan 
samu tallafin karatu matakin digiri na biyu (MSC)
Wanda zuwa yanzu an Fara apply Kuma zasu rufe ne karshen watan Nan wato a ranar 31 ga watan Janairu 2022.
ga masu Sha awar cikawa  zaku iya Shiga 
👇👇👇
munawa kowa fatan nasara
Muyi share domin alumma su amfana
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button