Nyif Sun Fara Tura Sakon Amincewa Ta Gmail Account
Nyif sun Fara Turawa mutane sakon amincewa ta Gmail address nasu
Wanda suka samu sako Mai dauke da an zabe su a matsayin masu cin gajiyar Shirin asusun saka jarin matasan nigeria
Cikin sakon da ake turawa wasu Wanda suka karbi horo akwai bayanai. Da suka nuna cewa a danna *5757# domin bude asusun bank (bank account) a bankin NPF wato microfinance bank
Masu cin gajiyar Shirin Nyif
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Tarayya da hadin gwiwa da NPF MFB PLC
A halin yanzu bankin nigerian police force microfinance Yana cikin bankunan da aka zaba domin rabawa matasa kudaden asusun saka jarin matasan nigeria (NYIF) A fadin kasar Nan Baki daya
Sakon approved Yana Nan a cikin Gmail na kowa da kukayi register da shi Nyif da shi
Inda zaku duba folder spam domin tabbatar da an turo maka da approve ko ba a turo ba
Ta Nan ne zaka tabbatar
Duk Wanda ya ga sakon zai Shiga yayi accept loan offier din rancen sa na 250k
Zabar bankin microfinance na NPF a matsayin abokin Tarayya wajen bayar da Rance kudade na tsarin Nyif bawai kawai sai gaggauta fitar da rancen kudade bane zai taimaka wajen dawo da kudaden da aka bayar Rance.
Also Read: Cikakken Bayanin Akan P-Yes