Advertisment
notice

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa ta Fara Turawa Wanda suka nemi aikin zabe na wucin-gadi da hukumar take Shirin dauka

Sponsored Links

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa ta Fara Turawa Wanda suka nemi aikin zabe na wucin-gadi da hukumar take Shirin dauka

Hukumar tana Sanarwa Wanda suka cika wannan aikin da su duba msg box nasu domin karanta sakon da aka tura musu saboda za a gabatar da screening a ranar 29/12/2022 inda wasu Kuma yau zasuyi screening din su wato yau 28/12/2022

Sai dai hukumar ta bayyana cewa tana cigaba da turawa mutanen da suka Cika wannan aikin sakon screening so duk Wanda ya San ya cika wannan aikin sai ya Rika duba message nasa saboda Kar ya Bari lokacin screening din sa ya wuce Bai sani ba

Ga kalar sakon da suke turawa Nan

Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button