Advertisment
News

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Fitar da Sunayen Wadanda Zasu Yi Screening Exercise

Sponsored Links

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta fitar da sunayen mutanen da za a yi wa tantancewa. Za a fara tantancewar ne daga 2 zuwa 15 ga watan Janairu 2022 a dukkan jahohin kasar nan.

Ga masu bukatar duba sunayensu, za su iya bi ta wannan adireshin domin dubawa: Click here to check yours. Muna muku fatan alheri da sabon farin ciki da yardar Allah. Allah ya taimaka.

Domin samun karin bayani, ku shiga kungiyar WhatsApp din mu.

Also Read: Miliyoyin Masu Neman Rancen NIRSAL Microfinance Bank Sun Yi Mamakin Jinkirin Bayar da Rance

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button