Advertisment
notice

Hukumar Fasa Kauri Wato Custom ta Fidda Jerin Sunaye na Wanda Zasuyi Jarabawar Shiga Aikin.

Sponsored Links

Hukumar fasa kauri wato custom ta fidda jerin sunaye na Wanda zasuyi jarabawar shiga aikin.

Hukumar kula da shigowar Kaya wannan kasa ta Nigeriya wato custom ta sanar da ranar da zata gudanar da jarabawa ga Wanda suke cike wannan aikin.

Jarabawar gwajin Wanda aka shirya zata gudana a ranar Tuesday 23rd August 2022 a sascon international School, 19A Yedseram street, maitama Abuja Nigeriya karfe 08:00am, nasafe.

Sanarwa ga masu zana jarabawar.

  1. Ana bukatar Yan takarkarun su halarci Wajen da za’a gudanar da wannan jarabawar 2hours awa biyu kafin a Fara saboda akwai screening wato tantancewa na Takardun su kafin a Soma jarabawar.
  2. Ana bukatar Yan takarkarun suje da original da Kuma photocopies na Takardun su day Kuma katin Dan kasa, kin zuwa da wadannan takardu Kan janyowa arasa damar rubuta jarabawar.
  3. Ana bukatar kowa yaje da kananun hoto wato passport guda biyu Wajen rubuta wannan jarabawar.

Gargadi:-
Ba’a yarda kowa yaje da Wata na’ura ba kamar na’urar lissafi wato calculator ko Wata na’ura zuwa Wajen jarabawar zuwa da wannan abubuwan kansa arasa wannan jarabawar.

Domin dubawa ko sunanka Yana cikin Wanda aka Kira su zuwa jarabawar dannan shudin rubutun dake kasa domin dubawa

Nan zaku Shiga

muna muku fatan nasara

Also Read: Sanarwar Gaggawa Daga Hukumar Shirya Jarrabawar Jamb

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button