notice
Sanarwa Daga Hukumar NITDA
Sponsored Links
Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta zamani (NITDA) karkashin jagorancin malam Kashif inuwa hadejia tana sanar da Yan nigeria cewa an Fara Gudanar da taron GITEX a kasar Dubai daukar larabwa
GITEX Yana nufin Gulf Information Technology Exhibition
Wannan taron an Saba yinsa duk shekara a kasar dubai Kuma taro ne na duniya da ake baje kolin na’urorin Mai kwakwalwa
Kasar Dubai dai itace daular kasuwanci duniya
Prof isah Ali pantami shine jagoran tafiyar a nan nigeria
Muna musu fatan alkhairi
Also Read: Asuu Zata Janye Da Yajin Aikin Da Tadade Tanayi
Sponsored Links