Advertisment
Generalnotice

Hukumar sojon Nigeriya ta fidda jerin sunaye Wanda suka samu nasara a bangaren direct short service.

Sponsored Links

Hukumar sojon Nigeriya ta fidda jerin sunaye Wanda suka samu nasara a bangaren direct short service.

Hukumar aikin sojan kasar Nigeriya ta fidda jerin sunaye Wanda Sukayi nasara samun shiga Wannan makaranta ta NDA dake kaduna state.

Wannan hukumar ta aikin sojan kasa ta fidda jerin sunaye ne na Wanda suka Shiga wannan aikin a bangaren short service ma’ana Wanda suka Shiga da certificate na kammala karatun digiri ko HND.

Wannan Shekaran hukumar aikin sojan na kasa zata gudanar da tantancewa ne a Nigerian Army Battle Fitness Centre Falgore, dake jahar Kano Wanda zai gudana daga ranar 11 zuwa 24 June 2022.

Ya kamata ku sani wannan list bana samun Shiga aikin soja bane aa na karatu ne a makarantar NDA dake jahar kaduna sannan wannan jerin sunaye ne kawai na Wanda suka gama karatun Gama digiri kokuma Higher National Diploma wato HND, sannan zaku ga courses din da sukayi a makarantar da suka gama karatun su
Sannan da Courses din da zasu karanta ko su samu horo a makarantar bada horo ta sojojin dake jahar kaduna.

Akwai abubuwan daya kamata kuje dasu Wajen tantancewa

Dannan Nan domin ganin jerin sunaye Wanda Sukayi nasara da Kuma abubuwa daya kamata kuje dasu Wajen tantancewa.

Danna shudin rubutun dake kasa.

Danna Nan

Allah ya taimaka.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button