Advertisment
News

Sabuwar sanarwa daga microfinance Bank ga masu Neman bashin NYIF

Sponsored Links

Sabuwar sanarwa daga microfinance Bank ga masu Neman bashin NYIF.

Wannan muhimmiyar sanarwa ce masu cin gajiyar ko Neman bashin na NYIF daga microfinance Bank Nigeria.

Kamar de yadda kowa ya sani wanna Shirin na kunshe da wata sanarwa cikin wani sabon sakon email da
bankin ya aika wa wadanda zasu ci gajiyar shirin na NPF daga
Microfinance Bank ya nemi wadanda suka ci gajiyar shirin su
bi dukan ka’idojin da aka gindaya musu don cika form na Online wato yanar gizo tare da sanya hannu kan Offer letter wato takadar karba, sannan za’a biya
su kudin rancen me acikin asusun saka jarin Matasan najeriya bayan sun
kammala shigar da bayanin da aka bukata suyi, nan bada
jimawa ba kudin zai shiga asusun su da suka bude na microfinance.

Don guje wa shakku da fadawa hannun Yan damfara da masu zamba kowa Yana duba sakon Gmail nasa akai akai domin shine sahihan Wajen da zaiga
saƙon da ake aika wa waɗanda suka ci gajiyar,

Ku kasance Kuna duba cikin email naku kamar haka:-
duba akwatunan sakon imel dinku gami da akwatin sakon sako
na Spam akai-akai.
A kula cewa ana aika imel dine na yanzu ga masu neman wanda
Bankin Microfinance NPF ya amince da rancen asusun saka
jarin Matasan najeriya kuma sun karbi sakon.
Ku tuna cewa a kwanakin baya NPF Microfinance ta amince da
rancen asusun saka jarin Matasan najeriya NYIF na N250,000 – zuwa
Naira miliyan 1 ga kowane daya daga cikin wadanda aka horar
da su na asusun zuba jari a Najeriya tare da bukatar su karbi
tayin ta hanyar wasikar da aka aike musu.

A halin da ake ciki a baya-bayan nan, Bankin Microfinance na
NPF ya tuntubi wadanda suka ci gajiyar tallafin da aka amince
da rancen NYIF amma ba su karba ba, inda yanxu ake tambayar su ta
hanyar yanar gizo idan har har suna son karba ko kin
Karban bashi da suka cike domin Nyif na son su San adadin mutane nawa aka bawa bashin da Kuma adadin kudaden.

Shiga WhatsApp group namu

whatsapp group

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button