Advertisment
News

Tsarin tallafawa matasa Yan Nigeria cikin Shirin jubilee sun fitar da sunayen Wanda Sukayi nasara a NJFP.

Sponsored Links

Tsarin tallafawa matasa Yan Nigeria cikin Shirin jubilee sun fitar da sunayen Wanda Sukayi nasara a NJFP.

Shin Minene Shirin jubilee fellowship na nigeria?

Shugaban kasa wato general Muhammadu Buhari ya gabatar da Wannn shirin me suna
Jubilee Fellows a ranar 31 ga watan Agusta, 2021. A matsayin wani shiri na hadin gwiwar tsakanin gwamnatin
tarayyar Najeriya da hukumar raya kasashe ta Majalisar Dinkin
Duniya wato UNDP.

Wannan ya faru ne sakamakon abin da yafaru ga duniya na shekarar 2020 domin farfado da tattalin arziki da Kuma bawa matasa dogaro da kansu.

Gobnatin Nigeian tare da tallafawar hadin gwiwar hukumar cigaban majalissar Dunkin duniya wato (UNDP) a tsarin Nigerian fellowship wato jubilee sun fitar da babbar sanarwa akan sun kusa kammala shirye shiryen karshe na Yan takarar jubilee Nan da zuwa watan may shekara ta 2022 wato wannan shekaran.
Wannan sako ya bayyana ne ta hanyar sakonni da hukumar jubilee suka aikawa Wanda suka cike shirin a ranar lahadin data gabata.
Wannan babban tsarin wato NJFP ya shirya tsaf zai bawa matsa kimanin 20,000 aiki hat tsawon shekara daya sannan zai biwa kowanne ma’aikaci kimanin 50,000 a karshen kowanne Wata.
Masu shirya wannan aikin sunce daga cikin miliyoyin Wanda suka cike wannan aikin matasa 116,636 suke da akalla mafi matakin abinda akafi nema Wajen cikewa.
Akwai matakai har uku da suke wakana a halin yanxu kamar haka:-

  1. Fidda jerin sunaye na karshe ga Wanda suka cancanta na wanna aikin wato jubilee domin fidda cikkyakyan sunaye na Wanda suka cancanta.
  2. Akwai tsarin tantancewa na zabin Mai watsa labarai na jubilee.
  3. Sai Kuma na karshe za’a tura mutanen kungiyoyin masu dacewa ga cigaban jubilee.
    Bayan an Gama Wadanda matakai za’a sanarwa da Wanda Sukayi nasara sannan a turasu zuwa ga kamfanoni da kungiyoyin da zasu karbi bakunci su na wannan aikin.

Shiga WhatsApp group namu

whatsapp group

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button