Advertisment
Generalnotice

Muhimmiyar sanarwa ga wanda suka naimi tallafin kudi na RRR sannan ba’a turo musu da kudin ba

Sponsored Links

Muhimmiyar sanarwa ga wanda suka naimi tallafin kudi na RRR sannan ba’a turo musu da kudin ba

za a ci gaba da bayar da kuɗin da aka yi rajistar
RRR na FEDARAL GOVERMENT daga
JULY zuwa SEPTEMBER kuma za a ci gaba da
ba da TALLAFIN NE ga masu cin gajiyar SHIRIN NA A RRR HAR KUSAN MUTANE
miliyan biyu
Waɗanda suka ci gajiyar rajistar (RRR) su lura Suƙara haƙuri za a fara
biyan kashi na biyu daga watan JULY zuwa
SEPTEMBER kuma sama da yan Najeriya
miliyan biyu ne za su ci gajiyar wannan tallafi na tsqbar kudi da yakai kusan naira biliyan 20 da aka shirya a watan JULY
zuwa SEPTEMBER
Jihohi 36 a Najeriya harma da abuja
mutane miliyan
11,596,248 Wannan tallafi yashafi Ma’aikatan Gida Wa’inda
aka yi wa ragistar ƙarƙashin shirin POOR AND
VULNERABLE HOUSEHOLD’S (PVHHs) da kuma
mutane miliyan 47,741,200 duk suna cikin wannan shirin na (PVHH) sune manyan masu cin gajiyar
shirin na gomnatin tarayya wato rrr Rapid Response Register wanda hakane zaibada damar samusu kudinsu zuwa account ɗin kowannen su
Najeriya ta kaddamar da Rapid Response
Register (RRR) don cin gajiyar tallafi na Kuɗi na COVID-19
domin ragewa al ummar kasar radadin zafin annobar data addabi duniya haka zalika ta bada wannan tallafi ne
ƙarƙashin tallafin Babban Bankin Duniya na
(NASSP) waɗanda ke daukan nauyin wannan aiki tare da yin rijista ta rrr domin mazauna birni masu rauni a duk
faɗin ƙasar Najeriya
Kamar yadda Mataimakin Shugaban Tarayyar
Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana a
wajen kaddamar da shirin RRR, ya zuwa ranar 31
ga watan Disamba, 2020, an gano kimanin
mutane miliyan 24.3 masu karamin karfine da marasa galihu da ke cikin rajistar zamantakewa ta kasa,
kuma an yi musu rijista kwatankwacin haka.
kusan gidaje miliyan 5.7
don haka ake sanar da kowa ya ƙara haƙuri

Idan ka cike ka cigaba da jira akwai yiwuwar ka samu a gaba.

muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button