Shugaban kasa Muhammad Buhari Ya Ware Naira Biliyan 400 Domin Rabawa Yan Nigeria
Karshen rashin kudi zai Kau a hannun Yan nigeria
Shugaban kasa Muhammad buhari ya ware naira biliyan N400bn don rarrabawa yan Nigeria
Hakan Yana cikin Shirin dabarun rage talauchi da bunkasa tattalin arzikin kasa, NPRGS,
Yace an amince da naira biliyan 400 din rage radadin talauchi dabam-dabam a wannan shekarar 2022.
Gwamnan Abdullahi sule na nasarawa ya bayyana hakan ga manema labarai a fadar gwamnatin jihar Bayan kammala taron kwamitin gudanarwa na NPRGS na kasa a jiya Alhamis a fadar shugaban kasa take birnin tarayya Abuja.
A shekarar 2021 ne shugaban kasa Muhammad buhari ya kaddamar da NPRGS Wanda mataimakin shugaban kasa yemi osinbanjo ya jagoranta.
Sule ya Kara dacewa taron anyi shine domin duba yadda za a aiwatar da ahij da aka amince a cikin kazafin kudin kasar.
Taron na kwamitin gudanarwa na dabarun yaki da talauchi ba bunkasa arziki na shugaban kasa.
Taro na karshe da mukayi, sai Kuma taro na hudu mun Sami damar kafa kungiyoyin aiki dabam dabam
Wanda zamu shirya jimilar kasafin kudin da ake bukata.
Also Read: Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Naimi Rancen Kudi Na Agsmeis Loan