Advertisment
News

sautin murya:- Shira da Mahaifin Hanifa Wacce Aka Kashe

Sponsored Links
Mallam abubakar yayi Shira da BBC hausa ranar jumma a 21 January 
Inda ya bayyanawa BBC cewa ya Shiga halin damuwa sosai 
Inda yace daga lokacin kawo yanzu baya iya cin abinchi baya iya barchi
Mallam abubakar yace hanifa ce kawai Yar su 
Wacce Allah ya basu
Bayan ita bashi da wata ya ko da 
Mallam abubakar mahaifin hanifa yayi bayani sosai 
Gadai cikakkiyar Shirar tasu nan

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button