Advertisment
News

Passing Out Parade 2020 Nigeria Police Force

Sponsored Links

Passing out parade 2020
Nigerian police force

Rundunar Yan Sanda na Najeriya zata gudanar da bikin yaye Ma’aikata

Wanda ake Masa lakani da passing out parade

Za a gudanar da Passing out parade din ne ranar 6 ga watan July wannan shekarar 2022

Za a Fara shirye shiryen bikin da misalin karfe 6:-30AM zuwa karfe 10:00 na safe

Za a gudanar da hakan a NIGERIAN POLICE COLLEGE KADUNA

muna musu fatan alkhairi tare fatan nasara

Allah ubangiji ya taimake su Akan aikin su
Allah ya Basu ikon gyara mana matsalan tsaron kasar Nan

GinSau

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button