Advertisment
notice

Rundunar Sojojin Saman Sun Bude Portal Nasu Sun Fara Daukar Sabbin Ma’aikata

Sponsored Links

Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan nasara a dukkan lamuran mu

Kamar yadda kwana biyu da suka wuce mun kawo muku rahoton cewa rundunar sojojin Saman nigeria zasu bude Portal din su domin diban Sabbin Ma’aikata

Zuwa yanzu portal a bude yake

An Fara cika form din duk Wanda yake da sha’awar wannan aiki zaka iya cikawa ta hanyar Danna wajen da aka rubuta apply now

APPLY NOW

Kafin rufe portal din akwai kwana masu yawa

Muyi share din sa zuwa wajen sauran Yan uwan mu domin masu sha’awar aikin su Sami damar cikawa

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button