Job
Ministry of Foreign Affairs Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata
Sponsored Links
Ma’aikatar harkokin kasashen waje Dake Abuja zasu dauki Ma’aikatan sa Kai a bangaren lafiya Don taimakawa a wasu kasashen Africa
MEDICAL DOCTOR
Dole ne ya zama Yana da shaidar kammala MBBS da Kuma master’s degree tare da Kuma akalla experience na shekara biyar.
LECTURER
Dole mutum ya zama Yana da PhD ko Kuma master’s degree sannan Kuma a kalla Yana da experience na shekara biyar
MALLAMA SAKANDIRE
Kuma Dole ne ya zama kana da degree, B.Ed ko Kuma M.Ed tare da samun akalla experience na shekara biyar
Zuwa yanzu an Fara Turawa da CV domin naiman aikin
Sannan zasu rufe ranar 16th September
Fatan nasara
Sponsored Links