Advertisment
notice

Yadda zakana shiga shafin census wato NPC idan baya buɗe maka

Sponsored Links

Yadda zakana shiga shafin census idan baya buɗe maka.

Assalamualaikum.

Mutane da dama suna fama da wanann matsalar ta rashin access na Shiga shafin census wato national population commission NPC yayin da suke son cikawa ko Kuma suke son su duba ko anyi approved nasu a yau zamu gwada muku yadda zakuna Shiga shafin Yana budewa ko wannne lokaci kuke da bukatar hakan.

Wani lokacin zaku ga Kuna shiga ya buɗe wani lokacin Kuma ya Nuno (Your connection is not private).
To da zarar kunga ya Nuno haka a can karshen rubutun akwai Wajen da zaku ga an rubuta ‘I understand the risk’ da wani Dan karamin akwati a farkon rubutun ku dannan akwatin akasan rubutun zaku sake ganin ‘proceed anyway’ saiku danna nan domin cigaba.
Kalli photon dake kasa domin guidance.

Bayan Nan zaiyi processing na Dan karamin lokaci shikenan zakuga ya Nuno muku shafin.

See the picture.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button