Advertisment
Joblabarai

Yadda zaku cike aikin Dan jaridar social media na gidan jaridar BBC Hausa.

Sponsored Links

Yadda zaku cike aikin Dan jaridar social media na gidan jaridar BBC Hausa.

Babban gidan jaridar BBC Hausa dake da hedikwata a Abuja babban birnin Nigeriya Wanda yake da aniyar bunkasa kasashen na afrika da yarukan su Wanda a halin yanxu wannan gidan jaridar ya Kara wasu yarukan acikin gidan wannan jaridar tare da shirye shirye cikin wadannan yaren, ansamu Karin yaruka har guda 6 Wanda Ada can guda shida ne yarukan da ake watsala labaransu na kasashen afrika a wannan kamfani na BBC yanxu ya Zama akwai mabanbanta yaruka har guda goma Sha biyu 12 kenan a wannan gidan jaridar.
A halin yanxu wannan gidan jaridar Yana neman daukar ma’aikata da zasuna Kuna da harkar social media ta wannan gidan jaridar dake da hedikwata a Nigeriya jahar Abuja a bangaren Facebook, Instagram, YouTube dakuma Twitter.

Wannan aikin zai hada da daukar nauyin kula da social media na gidan jaridar BBC Hausa dake Abuja za’a na kula da social media platforms, social media tools, social media admin da social media security da sauransu, Wanda ya samu damar samun wannan aikin zaiyi aiki kusa da kwararrun akan wanna aikin domin samun Kwarewa da makamar iya aiki.
Za’a bukaci kayi amfani da dukan dabarun ka domin ganin an kula da social media na BBC domin karewa wannan kamfani suna tare da kawo Masa cigaba.
Za’a bukaci kana bada aiki a dukkan Ida kake ta hanyar turawa da Dan karamin daukar Shirin na bidiyo da makamantan su.

Akwai bukatar Wanda yayi nasara ya samu Kwarewa a yaren Hausa da turanci ta yanda zai iya magana sosai da kowanne mutum aduk inda ya samu kansa.

Wannan matsayin na me kula da labarai na social media za’a bukaci mutum ya kasance Yana da kyakykyawan Kwarewa a harkar social media ta yadda zai iya bada gudunmawar kula da labarai dakuma Kare mutunci da Kumar wannan gidan jaridar dana sauran mutane ko Wajen da aka wallafa labari akansa saboda gujewa tada rikici ko wulakanta mutum Domi Kare hakkin Dan adam.
Zai Zama dole ka iya rubuta da karatu a harshen Hausa da na turanci sannna zaka iya fassarawa da Sanja labarai zuwa wani yaren na daban.
Za’a bukaci ka bada rahoto musamman a bangaren Hausa sannan da kyakykyawan fahimtar yaren, tarihinsa, siyasarsa, mu’amalar mutanen hausa sannna wanne kalubale ko cigaba wannna yaren yake samu.
Za’a bukaci kasan wasu abubuwan na jahohin afrika da kasar england da Nairobi kamar harshensu, tarihinsu da sauransu.

cike makamantan irin wannan aikin ga link Nan a kasa.

Danna alamar apply now dake kasa domin cikawa
👇👇👇👇👇

APPLY NOW

Ziyarci shafukanmu na


WhatsApp group 1


Facebook page


WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button