Advertisment
JobLoans

Yadda zaku cike Sabon bashi daga Nirsal me sunan NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG).

Sponsored Links

Yadda zaku cike Sabon bashi daga Nirsal me sunan NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG).

Wannan sabon Shirin bada rancen kudin me suna NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG) ya kasance babban shiri sannan gagarumi Wanda hukumar bada Rance ta kasa karkashin bankin microfinance suka fidda ya kasance gagarumin Wanda za’a taimaki kananun matasa masu karamin jari da masu kananun sana’oin dama Wanda Basu da sana’a.

Wannan Shirin bada tallafi an tsara shine domin a taimaki masu son Fara Sana’a sanan suna tsoro ko Kuma Basu da cikkyakyan ko Kuma ishasshan jarin da zasu Fara wannan kasuwanci ko Kuma noma, wannan Shirin ya tsara yadda zai bawa matasa horo ta hanyar yadda idan an Basu jarin zasu iya tafiyar dashi zuwa ga nasara da samun riba.
Wanann Shirin an tsara shine domin a taimakawa matasa musamman masu burin Zama manoma ko Yan kasuwa sannan Basu da wayewa a harkar sannan Basu da jari da zasu Fara.

Wannan hukumar ta bada Shirin Mai sunan NIRSAL Credit Risk Guarantee (CRG) ta tsara shine domin karfafa gwiwa tare da zaburar da matasa Wajen ganin an farfado da arzikin kasa tare da rage yawan masu zaman banza Wanda rashin abinyi Kansa matasa fadawa Wata hanyar da zata gurbata musu rayuwa sanan ta shafi al’ummar da suke rayuwa tare da su.

Wannan shirin zai dukufa Wajen taimakawa masu kananun kasuwanci ko manoma tare da masu matsakaita tare da manya.
Saide karda ku manta wannan Shirin ba tallafi bane Wanda idan an baka shikenan aa wannan bashine Kuma za’a bukaci ka mayar idan lokacin da aka diba maka yayi.

Ga link a kasa saiku shiga domin cikawa Amma akwai wasu matakai da dokokin da ake bukatar kubi domin cikawa,

Shiga shudin rubutun dake kasa.

DANNA NAN.

Muna muku fatan nasara.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button