Advertisment
notice

Yadda zaku fidda invitation slip naku Wanda zaku je dashi training na aikin Yan sanda 2024

Sponsored Links

Yadda zaku fidda invitation slip naku Wanda zaku je dashi training na aikin Yan sanda.

Kamar yadda hukumar Yan sanda ta kasar nigeria wato nigeria police force to sanar duk Wanda yasan yaje an tantance shi alokacin da akayi tantancewa ta aikin lafiya Kan jami’an da za’a dauka wato medical checkup to yakamata yaje shafin na police force domin ya fidda invitation slip Wanda dole Saida shi.

Sannan ku tabbatar Kun halarci bada horo Wanda za’a Fara ranar Monday 25 ga watan Nan na July shekara ta 2022. Kin halarta a wannan ranar Kan Isa Kai ga mutum ya rasa damar samun wannan aikin.

Zamu ajiye muku Linda da zaku Shiga domin dubawa,
Ba wahala Wajen dubawa Kuna Shiga za’a bukaci ku saka national identity number ku wato NIN number, lambar katin Dan kasa zakuga Wajen da zaku rubuta Kuna Gama rubutawa a kasa akwai Wajen da aka rubuta PRINT SLIP Kuna dannan zakuga slip dinku a kasa zakuga download saikuyi download kuje kafe ku tura musu su fitar muku, zaku iya zuwa cafe mafi kusa daku domin a cire muku shi.

Danna shudin rubutun dake kasa domin fidda invitation slip naku.

INVITATION SLIP

muna muku fatan nasara

Also Read: Shugaban kasa Muhammad Buhari Ya Ware Naira Biliyan 400 Domin Rabawa Yan Nigeria

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button