Advertisment
notice

Hukumar Kula Da Npower Bach c stream ii Sunsaka Ranar Da Za’a Fara Physical Screening

Sponsored Links

Hukumar npower ta fitar da sanarwar ranar da zata gudanar da physical screening ga Yan bach c stream ii
Hukumar ta bayyana ranar 14 ga wata wato ranar talata Mai zuwa ranar da za a Fara tantance (physical screening) Wanda sukayi nasarar samun Shiga aikin npower Bach c stream ii
Sannan Kuma hukumar Npower din ta bayyana ranar 25 ga watan June zasu fure aikin physical screening din

Ana sanar da duk wani Wanda ya Sami aikin npower da ya maida hankali zuwa wajen aiwatar da physical screening din Nan

Fatan nasara ga Wanda suka sami aikin npower

Abubuwa da ake eawajen Physical Screening

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button