News
BIDIYO:-Mahaifiyar Hanifa Tayi Nata Bayanin Cikin Kuka Da Ban Tausayi
Sponsored Links
Mahaifiyar hanifa ta bayyana yadda suka Fara cikin kudin fansa da abdulmalik
Inda ya bayyana 6millions yake bukata kafin ya saki yarsu ta dawo gida
Mahaifiyar hanifa din ta na wannan bayanin tana kuka abinda abin a tausaya Mata ne
Ga link Nan na bidiyon a kasa sai ku kalla domin ji da Kuma ganin irin abinda take fada
Duk Dama haryanzu muna binciken naiman bidiyon full yanzu dai ga wani kadan Nan daga cikin bidiyon
Sponsored Links