Advertisment
News

Yadda Zaku Mayar Da Bashin Nirsal Ga Wanda Suka Samu

Sponsored Links

Yadda zaku duba lokacin biyan bashin Nirsal.

Bankin Nirsal Wanda ya bawa dubban matasa rancen kudi ya sanar da Wadanda suka samu wannnan bashin na Nirsal yadda zasu mayar da wannan rancen na kudi.

Kamar yadda kuka sani dubban matasa sun samu wannnan bashin na Nirsal inda wasu yayi sanadiyar kafa kasuwancinsu suka samu abin dogaro da kansu, tabbas wannan Shirin na Nirsal ya kawo babban cigaba ga Masa sosai sannna ya rage yawan adadin masu zaman banza a dukkan fadin wannan kasa.

A halin yanxu wannan babban bankin na Nirsal microfinance Bank ya fidda yadda duk Wanda ya samu bashin na Nirsal yadda zai duba yaga jadawalin yadda zai mayar da bashin da ya amsa sannan wannan bankin yayi alkwarin tsara yadda za’a mayar da bashin cikin salon rangame tare da adalci ga Wanda suka samu bashin, sannan akwai hukunci me tsanani ga dukkan Wanda suka ki mayarwa akan lokaci.

Ana bukatar ga dukkan Wanda suka samu bashin sannan suke da muradin mayarwa kamar yadda sukayi alkawari.

  1. Zaku saka BVN naku acikin link da zamu ajiye ku duba yadda jadawalin yadda zaku mayar da naku bashin.
  2. Zaku ga loan statement idan kuka shuga dashboard naku.
  3. Zaku download na wannan loan statement.
  4. Zakuga bayanan bankin da zaku mayar ga bankin na Nirsal to ta cikin wannan bankin zakuna biya har ku Gama biyansu.

Shiga shudin rubutun dake kasa Domin Shiga kuga jadawalin yadda zaku mayar da naku bashin.

SHIGA NAN DOMIN MAYAR DA BASHIN

Muna muku fatan Allah ya Baku damar mayar da wannan bashin.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button