Job
Kamfanin Jaridar BBC Zai Dauki Sabbin Ma’aikata
Sponsored Links
Kamfanin jarida na duniya wato BBC
Zasu dauki Sabbin Ma’aikata
Sai dai daukar Ma’aikatan yazo ne iya bangaren bbc hausa
Wanda kuma bbc hausa tafi karfi a yankin Africa a Africa din ma tafi karfi a NIGERIA da irin su nijar chadi da kamaru
Ga Masu sha’awar cika aikin zasu iya Shiga wajen da aka rubuta apply now
note:- Daukar Ma’aikatan an kusa a rufe shi a Sanarwar su zasu rufe ne a ranar 5 ga watan September
FATAN NASARA
Sponsored Links