News
Related Articles
Check Also
Close
-
Bauchi State Implements New System to Enforce Zakat PaymentSeptember 7, 2021
Aminu Saira ya fitar da sanarwar kammala shirin Labarina season 4, inda ya bayyana cewa sun yi kuskure wajen rashin sanar da mutane cewa season 4 ya zo karshe.
Aminu Saira ya wallafa bidiyo mai tsawon minti daya a shafinsa na soshiyal midiya, inda ya nemi gafara ga masu kallon shirin Labarina. Ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a fara cigaba da season 5, insha Allahu.
Ya kara da cewa duk da yake abubuwa sun canza masa kuma sun yi masa yawa, za su ci gaba da kawo muku sabbin shirye-shirye masu kayatarwa.
Ga bidiyon da Aminu Saira ya wallafa, ku shiga kuji me ya fada da bakinsa: 👇👇👇👇 CLICK HERE TO WATCH VIDEO
Also Read: Twitter Na Dab Da Komawa Aiki a Najeriya