Advertisment
News

gwamnatin Nigeria ta sanyawa company Twitter sharuda guda 6

Sponsored Links
ka idojin da aka gindayawa company Twitter
gwamnatin tarayya ta Nigeria fa sanyawa company Twitter guda 6 Wanda sai company Twitter ya cika su sannan za a bude su
ga sharudan da aka gindayawa musu kamar 
haka:-
1 bude office wato branch a Nigeria
2 Samar da wakilan su a kasar wato daukar Yan kasar aiki
3 yin register da hukumar harkokin kasuwanci wato (cac) domin samin lasisin kasuwanci da Kuma hukumar watsar labarai ta kasar 
4 biyan haraji ga kasar 
5 maida hankali ga tsaron kasa da hadin Kai 
sannan kada a Raina tsaron da kasa ke bayarwa
6 horar da ma’aikatan IT na Nigeria da Jami an leken asiri Kan yadda ake cin zarafin gwamnatin
yawan cin cin zarafin gwamnatin Yana fitowa ne daga Twitter
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button