News
AMINU SAIRA YA FITAR DA SANARWA AKAN SHIRIN LABARINA
Sponsored Links
aminu saira ya fitar da sanarwar kammala labarina season 4 inda yace sunyi mantuwa a karshen labarina na satin nan da ya gaba sunyi mantuwa Basu sanar da mutane cewa season 4 yazo karshe ba
aminu saira ya wallafa bidiyo Mai tsayin minti daya a shafin sa na soshiyal midiya wato kafar sada zumunta
inda ya bada hakuri ga masu kallon Shirin labarina din
Amma yace Nan bada jimawa ba za adawo a cigaba fa season 5 insha Allahu
inda ya kara dacewa duk da ma Abubuwan sun chanja Masa ga sunyi Masa yawa
gadai link na bidiyon Nan kushiga kuji me saira movies ya fada da bakin sa
๐๐๐๐
Sponsored Links