Advertisment
notice

Rundunar Yan sandan Nigeria Tafitar Da Ranar Da Za’ayi Exam

Sponsored Links

Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan kowa Yana lafiya

Wannan ibada da mukeyi ta Ramadan Allah ya amsa Mana

Kamar yadda Muka wallafa Sanarwar ansaki shortlist na Wanda sukayi nasarar samun wucewa matakin screening to yau muna tafe da ranar da za ayi exam na Wanda sukayi nasarar samun wucewa matakin screening

Kamar yadda kuka sani kowace shekara Bayan anyi screening Akan sakeyin exam domin sake tantance wanda suka chanchanta domin zama Yan Sanda
Kamar yadda hukumar rundunar Yan sandan nigeria ta sanar
Ta ayyana ranar 20 ga watan April na 2022 ranar da za ayi exam

Wato kenan Nan da kwanan 9 za ayi exam din

Allah ya bada sa a da nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button