News
BIDIYO:-Wasu Fusatattun Matasa Sun Bankawa Makarantar Da Aka Binne Hanifa Wuta
Sponsored Links
Wasu mutane da ba a San ko suwanene ba sun bankwa matar su hanifa wacce mallaminta yayi kidnapping din ta daga karshe ya kashe ta
Wannan abindai baidace ba Kam
Saboda makaranta Bata abdulmalik bace Kuma bincike da akayi Bai nuna da sa hannun Mai makaranta akayi ba Wani bawan Allah ne ya bawa abdulmalik hayar wajen
Muna rokon Allah ya kawo Mana sauki da fahimtar junan mu
Ita Kuma hanifa
Allah ya Mata rahama
Sponsored Links