notice
-
Yadda Zaka Gane Sakon Approve Na Gaskiya
Assalamu alaikumYau muna tafe da yadda zaka Gane sakon approve na gaskiya Zuwa yanzu Haka an Sami Bata gari masu…
Read More » -
Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Zasu Naimi Aikin Immigration
Rundunar Tsaro Ta Immigration sun fitar da sanarwaKan wadanda suke da sha’awar cika wannan aikinCewa su guji Shiga kowane kalar…
Read More » -
Sule Lamido University Zasu Koma Bakin Aiki Duk Da ASUU Suna Strike
Jami’ar sule lamido Dake jihar jigawa sun kauracewa yajin aiki mallaman Jami’a Makarantar dai anjima ana alakanta ta da hakan…
Read More » -
Ma’aikatar Bayar Da Tallafi Da Walwala Da Jinkan Yan Nigeria Ta Fitar Da Sanarwa
Ma’aikatar agaji da jinkai ta kasaTa ja kunnen Yan nigeria da su guji fadawa hannun Yan damfara Dake nuna kansu…
Read More » -
Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Karbar Horo Da Gasa Na Cyber Security
Ma’aikatar matasa da cigaba wassanin ta kasa (FMYSD) tare da hadin gwiwar kungiyar Halogen sun Fara tura sakon gayyatar Wadanda…
Read More » -
Nigerian Custom Ta Sanya Ranar Da Za’ayi Attitude Test
Hukumar rundunar tsaro ta nigerian custom service sun fitar da Sanarwar ranar da zasu gudanar da Jarrabawa (attitude test) ga…
Read More » -
Shirin Geep Loan Ya Fitar Da Sanarwa
Shirin Geep Loan Trader Moni Wanda masu cin gajiyar wannan Shirin zasu Samu Rance kudi kimanin naira 50k Yanzu Haka…
Read More » -
Za’a Fara Daukar Sabbin Ma’aikatan Yan Sanda
Rundunar Yan Sanda nigeria zasu bude shafin daukar sabbin Ma’aikata Yan Sandan nigeria tare da hadin gwiwar police service commission…
Read More » -
Rundunar Yan Sanda Sun Dauki Cikon Sauran Sabbin Ma’aikatan Da Zasu Bawa Horo
Rundunar Yan Sandan nigeriaTa Fitar Da Shortlist Na sauran cikon mutane kimanin mutum 2318 domin zuwa karban horon aikin Dan…
Read More » -
Hukumar Fasa Kauri Wato Custom ta Fidda Jerin Sunaye na Wanda Zasuyi Jarabawar Shiga Aikin.
Hukumar fasa kauri wato custom ta fidda jerin sunaye na Wanda zasuyi jarabawar shiga aikin. Hukumar kula da shigowar Kaya…
Read More »