Sanarwar Gaggawa Daga Hukumar Shirya Jarrabawar Jamb
Sanarwar Gaggawa Da Allah Jama’a Ayi Sharing Sosai.
Dukkan Ɗaliban Da Wani Dalili ya hanasu yin JAMB Kuma aka karɓi Slip Ɗin su akace za’a neme su ko Wanda Suka Cika form akace za’a neme su to suyi Gaggawar zuwa su Ƙara Re-printing Na Slip Ɗinsu Domin zasuyi Sabon JAMB ɗinsu ne a Ranar asabar mai zuwa (6th August 2022)
Sanarwar Gaggawa Da Allah Jama’a Ayi Sharing Sosai..
Dukkan Ɗaliban Da Wani Dalili ya hanasu yin JAMB Kuma aka karɓi Slip Ɗin su akace za’a neme su ko Wanda Suka Cika form akace za’a neme su to suyi Gaggawar zuwa su Ƙara Re-printing Na Slip Ɗinsu Domin zasuyi Sabon JAMB ɗinsu ne a Ranar asabar mai zuwa (6th August 2022)
Wanda Matsalar Ta shafa Sune Kamar Haka:
Wanda basu Rubuta JAMB ɗin sakamakon matsalar Network
Wanda Basu Rubuta JAMB Ɗin ba sakamakon matsalar CBT Center ɗinsu ko matsalar Computers
Wanda Basu Rubuta JAMB Ɗin ba sakamakon matsalar Thumb( Dangwalen Yatsa)
Wanda Basu Rubuta JAMB Ɗin ba sakamakon Wata matsalar da JAMB ta yadda zata sauya musu Jarrabawar
Note! Sai Wanda a Lokacin suka Shigar Da ƙorafin su kuma akace Za’a Neme su.
Domin ƙarin Bayani zaku iya tuntuɓar su wayannan mutame ta WhatsApp: Dan dauraku a hanya.
Amma ba officials ne na jamb sai dai masanine Akan harkan jamb din
08086251045
@ASOF
Also Read: An Rufeyin Register Katin Zabe (Voter’s Card)