notice
Hukumar Kula Da Npower Batch C Stream 2 Sunsaka Ranar Da Za’a Fara Physical Screening
Sponsored Links
Hukumar npower ta fitar da sanarwar ranar da zata gudanar da physical screening ga Yan bach c stream ii
Hukumar ta bayyana ranar 14 ga wata wato ranar talata Mai zuwa ranar da za a Fara tantance (physical screening) Wanda sukayi nasarar samun Shiga aikin npower Bach c stream ii
Sannan Kuma hukumar Npower din ta bayyana ranar 25 ga watan June zasu fure aikin physical screening din
Ana sanar da duk wani Wanda ya Sami aikin npower da ya maida hankali zuwa wajen aiwatar da physical screening din Nan
Fatan nasara ga Wanda suka sami aikin npower
Abubuwa da ake eawajen Physical Screening
Also Read: Abubuwan Da Ake Bukatar Aje Dasu Wajen Physical Screening na Npower
Sponsored Links