notice
Hukumar Wutar Lantarki Ta Kasa Ta Fara Daukar Sabbin Ma’aikata

Sponsored Links
Hukumar kula da Wutar lantarki ta kasar nigeria Mai suna (“NERC”)
Ta bude shafin daukar sabbin Ma’aikata
Hukumar dai ta fitar da sanarwar a yau ta Kuma bayyana ranar 15 July 2022 zata rufe shafin daukar sabbin Ma’aikata da misalin karfe 12:00am
Ga duk masu sha’awar cika wannan aikin zasu iya Shiga ta wajen da aka rubuta apply now ka cika form din ka

Also Read: An Rufe Register Tallafin Kudi Na RRR
Sponsored Links