notice
Inec Ta Sanar Da Ranar Da Zata Rufe Register Zabe Voters Cards

Sponsored Links
Hukumar kula da harkokin zabe ta kasa wato INEC
Tana sanar da jama’ar kasa (nigeria) Baki daya Kan cewa zata rufe Register katin zabe (voters card) ga Wanda Basu Mallaki katin zaben ba
Hukumar tana sanar da hakan ne ga Al’ummar da basuyi ba suke son su Mallaki katin zaben da su hanzarta zuwa branch nasu mafi kusa da su
Ko suje wajen wasu kungiyoyin da suka dauki nauyin yiwa Al’ummar gari katin zaben ko Kuma ka Garza cafe mafi kusa da Kai domin register katin zaben
Idan Kuma zaka iyayi da kanka zaka iya shiga cikin wannan link da ke kasa domin register
Ga duk Mai son yin register ya Shiga wajen da aka rubuta register now
za’a Rufe Register ranar 31/July/2024
Also Read: University ta Port Harcourt Form na Post Utme na Wanann Shekaran 2024
Sponsored Links