Jamb Cut-Off Mark For 2024
Hukumar shirya Jarrabawar share fage ta jami’o’in nigeria ta rage yawan Makin shiga jami’o’in nigeria
Hukumar ta bayar da sanarwa rage Makin ne yau
Yayinda hukumar shirya Jarrabawar ta anyana 140 a matsayin Maki mafi kankantar shiga jami’o’in nigeria na kasar
Sai dai ba hakan Yana nufin kowace jami’a zata ce Makin shiga makarantar 140 bane wasu zasu Kara Makin zuwa yadda suke so
Amma dai duk Wanda Yake da Maki sama da 140 to zai Sami gurbin karatu a jami’a sai dai ko in jama’ar da yake so su yanke maki sama da hakan
Yayinda su kuma polytechnic and collage aka bayyana 120 a matsayin Maki mafi kankantar shiga makarantun
Fatan alkhairi tare da fatan nasara
Also Read: Sabuwar Dama ga Dukkan Wanda Suka Rubuta Jamb a Shekaran Data Gabata da Wannan Shekaran