Advertisment
News

Za a Gudanar da Kidaya A Nigeria Bayan shekaru 15 Da Suka Wuce Ba Asake Yiba

Sponsored Links
za ayi gidayar yan Nigeria bayan shekaru 15 dayin kidayar
shugaban hukumar kidaya na kasa 
wato Nasir isah Kwara yace fasahar zamani zata taimaka musu wajen aiwatar da sahihiyar kidayar 
Kuma Kar babbiya awajen Al umma
Ana sa ran aiwatar da kidayar ne a watan mayu na wannan shekarar da muke ciki
Daman chan wasu daga cikin jahohin kudu Basu yarda da sakamakon kidayar da akayi a 2006 ba
inda sukace an musu magudi Don a fifita yankin arewa
kiyasi ya nuna cewa Al ummar Nigeria sun Kai million 200 inda aka kwatanta million 140 aka samu a 2006
sai dai zuwa yanzu ana Kiran shugaban kasa Muhammad buhari ya amince da takamammiyar ranar da za ayi kidayar
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button