Advertisment
News

Zargin Ta’addanci Akeyiwa Gwamnan Zamfara Shiyasa Sakoma Apc Mal. Murtala Assada yayi kaca kaca da Matawalle

Sponsored Links
Mallam murtala assada ya bayyana wasu Abubuwa
 Tin bayah shekara biyar da suka wuce kowa yasa Musa kamarawa yasan San ta addane dalilin hakan kuwa shine Dan uwansa Bashir kamarawa Wanda aka kamashi da mota cike da alburushi da bindigogi
Amma abin takaicin shine harda wani babban immigration Wanda shike musu iso na bindigogin ana kashe Al umma 
Kuma dukan su Yan Isa Local government ne jihar sokoto
Mallam ya Kara dacewa har wani Yana fadin cewa su Allah yasa Bata musu komai
Mallam yayi bayanai masu yawa sosai
A cikin faifan bidiyon Nan Mai dauke da sautin muryar sa
Gadai bidiyon Nan ku saurara kuji daga bakin Mallami

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button