Nigerian Custom Ta Sanya Ranar Da Za’ayi Attitude Test
Hukumar rundunar tsaro ta nigerian custom service sun fitar da Sanarwar ranar da zasu gudanar da Jarrabawa (attitude test) ga suka naimi aiki
Hukumar ta bayyana ranar 23rd August 2024 a matsayin ranar da za a gudanar da Jarrabawar
A babban birnin tarayya Abuja
Za a gudanar da Jarrabawar a no.19A Yedseram street, maitama Abuja
Da misalin karfe 8:00am
Abubuwan da ake bukata
Ana bukatar duk Wanda zaije wannan Jarrabawar da yaje da duk wani qualifications na karatun sa
Zaije da original takardun sannan ya hada da copy na takardun saboda zasuyi screening kafin Shiga Jarrabawar
Duk Wanda baije da takardun sa ba da shi da Wanda Basu naimi aikin ba daya suke
Bazai Shiga dakin Jarrabawa ba
Sannan sun kara cewa duk Wanda zaiyi Jarrabawar ya kasance awajen na tsawon 2hours kafin shiga dakin Jarrabawar Kuma ya taho da kananun photos 2 (passport 2)
Note
Ba a yarda duk Wanda zaije Jarrabawar ya je da wani Abu ba
Kamar irin su waya, calculator da dai sauran su
Fatan nasara
Also Read: Za’a Fara Daukar Sabbin Ma’aikatan Yan Sanda