Advertisment
notice

Nirsal Bank Sun Fara Approve Na Bashin Kudaden Da Aka Naima

Sponsored Links

Nirsal Microfinance Bank sunci gaba da approve na bashin da mutane suka cika

Kamar yadda kowa ya sani nirsal bank suna approved na bashin da mutane suka naima

Zuwa yanzu dai Nirsal suna Nan suna approved na load din mutanen
Amma abinda akafi tabbatar da shi a approve din nasu shine
Mafi yawancin Wanda akayi approved nasu kudin da za a Basu shine naira 300k
Wasu Kuma zasu Sami sama da naira 300k din
Amma ba a Sami Wanda akayi approved nasa na kudi naira 500k or 450k kamar yadda sukeyi a baya

Suna sanar da sakon approve din ne ta Gmail din da mutum yayi amfani da shi wajen Cika bashin

Idan Kuma ba Haka ba zaka iya duba dashboard naka domin tabbatar da Matsayar da kake Akan bashin nirsal
Dannan wajen da aka rubuta yadda zaka duba dashboard naka domin duba naka Dashboard din

YADDA ZAKA DUBA DASHBOARD NAKA

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button