Advertisment
notice

Shirin bada tallafi na RRR sun cigaba da turawa mutane kudi 30,000 ga Wanda suka cika.

Sponsored Links

RRR sun cigaba da turawa mutane kudi 30,000 ga Wanda suka cika.

Hukumar ta NASSCO Wanda ke bada tallafin kudi ga matasa domin farfado da tattalin arziki da cigaban al’umma Wanda aka tsara shi za’a na bada 5000 har tsawon Wata shida.

Wannan tsarin za’a na badawa ga matasa har tsawon Wata shida wato 5000 Sau shida zai Zama 30,000.

Kamar yadda kuka sani mutane da dama sun samu damar samun wannan kudi a wancan Shirin daya gabata to yanxu ma haka mun samu labarai akan Wanda suka samu awannan karon a cikin wannan Rana.

Saboda haka ga dukkan Wanda yasan ya cika to ya Kara hakuri idan Yana da rabo zai samu.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button