notice
Anfara Biyan Tallafin Kudi Na RRR
Sponsored Links
A yau Monday 20/June/2022 aka Fara biyan kudin naira 30k Kai tsaye zuwa bank account na masu cin gajiyar Shirin RRR
Saboda Haka ake sanar da Wanda suka cika tallafin
Ma ana Wanda Suka bayar da details na account dinsa dai dai to ya kwantar da Hankalin sa ya saurari zuwan kudin sa zuwa account nasa
Ansanar da Fara biyan yau Monday za a kuma cigaba da biyan har zuwa karshen satin Nan
Fatan alkhairi
Also Read: Shirin Bada Tallafi na RRR Sun Cigaba da Turawa Mutane Kudi 30,000 ga Wanda Suka Cika
Sponsored Links