Advertisment
News

subhanallah wasu yara uku sun kashe mahaifin su

Sponsored Links
wani mahaifiya Mai shekaru 56 yasha duka har ya mutu a hannun yaransa maza guda 3 bayan sunyi zargin cewa shine ya sace musu wayar su da suke amfani da ita
wayar kirar Android ce Wanda suka hada kudin su 
su ukun suka siya domin suna amfani da abar su
lamarin ya faru ne a kauyen shikangania take mazabar lurambia cikin  local government din kakamega take kasar Kenya 
yaran sun kasance Yan makaranta secondary School su biyu sai kanin su dake primary school
rohotonni sunce yaran sun Kira mahaifin nasune zuwa wajen makoki da akeyi na rasuwar makwabcin su
bayan da sukaje wajen suka naimi da ya raka su jeji inda a channe suka Masa duka suka kashe shi suka bar gawar a Nan cikin jejin
zuwa yanzu dai yaran suna hannun Yan sanda ana cigaba da gudanar da bincike
domin samin wasu labaran shiga Nan
www.ginsau.com.ng
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button