Tarihin Shirin Bayar Da Tallafin Kudi Na P-Yes
Tarihin kirkirar Shirin P-YES.
A ranar 12 ga watan October shekara ta dubu biyu da ashari 2020, shugaban kasar Nigeria Muhammad buhari ya kaddamar da Shirin bada tallafi ga matasa Wanda akayiwa lakabi da Youth Empowerment Scheme (P-YES) a gidan Gwabnatin tarayya ta Nigeriya domin rage zaban banza da bawa matasa abin dogaro da kai.
Miyasa aka zabi kaddamar da shirin P-YES.
A cikin kasar Nageriya matasa da dama na fama da zaman banza tare da rashin samun madogara da zasu kafa kansu. Wannan matsalar ta rashin samun madogara ta saka matasa da dama shiga aikata laifuka manya da kananu, wannan Yasa Gwabnatin tarayya ta Nigeriya ta kaddamar ta Shirin P-YES domin ceto matasa daga fadawa aikata laifuka tare da Basu abinda zasu dogara da kansu.
Babbar manufar Shirin P-YES.
Karfafawa matasa tare da comma muradansu ta hanyar Basu madogara Wanda hakan zai taimaka Wajen cigaban tattalin arziki da kyakykyawan suna ga matasan.
Idan kana sha’awar cika wannan tallafin Danna wajen da aka rubuta apply now domin cikawa
Also Read: Ansake Bude Shafin Tallafin Kudi Na P-Yes